Muhallinka Rayuwarka - Mai yiwuwa wasu jihohin Najeriya su fukanci ambaliyar ruwa - a podcast by RFI

from 2021-07-18T20:17:27

:: ::


A wannan makon shirin ya tattauna ne kan hasashen fuskantar ambaliyar ruwa da kwararrun hukumar kula da yanayi ta Najeriya suka yi, wadanda suka yi gargadin cewa wasu daga cikin jihohin kasar za su fuskanci iftila’in ambaliyar, a yayin da wasu kuma ruwan sama zai dauke da wuri.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI