Muhallinka Rayuwarka - Makomar noma a Zabarmari bayan kisan gillar da mayakan Boko Haram suka yiwa manoma - a podcast by RFI

from 2020-12-12T21:22:03

:: ::


A makon da ya gabata shirin Muhallinka Rayuwarka ya leka yankin Zabarmari dake jihar Borno inda mayakan Boko Haram suka yiwa manoma sama da 70 kisan gilla ta hanyar yankan rago, lamarin da ya tayar da hankali a ciki da wajen Najeriya, ganin cewa farmakin ya zo ne a daidai gwamnatin jihar ke kokarin daidaita lamurra ta hanyar mayar da mutane muhallansu da suka tserewa a dalilin tashin hankalin na Boko Haram.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI