Muhallinka Rayuwarka - Matsalolin da aikin hakar Zinare ke haddasawa muhalli - a podcast by RFI

from 2021-09-18T22:34:50

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon yau, ya duba irin matsalolin gurbatar muhallin da ake cin karo da su sakamakon hakar ma'adanai, bayan da aka gano Zinare a yankin Kwandago na yankin Dan Isa da ke Jihar Maradia a Jamhuriyar Nijar.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI