Muhallinka Rayuwarka - Matsalolin dake dakile yunkurin kawo karshen matsalar dumamar yanayi - a podcast by RFI

from 2021-11-06T22:00:21

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka a wannan makon tare da Nura Ado Suleiman ya tattauna kan taron kasashen duniya dangane da matsalar dumamar yanayi dake gudana a birnin Glasgow na kasar Scotland da kuma kalubalen dake gaban hukumomi a kokarin da suke na kawo karshen matsalar.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI