Muhallinka Rayuwarka - Nau'ikan tsirrai: Muhimmancin Gadali ga lafiya da muhallin dan adam - a podcast by RFI

from 2021-02-27T21:49:56

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon ya tattauna ne kan matsalar bacewar wasu nau’ikan tsirrai da dama dake kewayen dan Adam, wadanda suke taimaka masa a fannoni daban daban na rayuwa, wadanda a yanzu aka fara nemansu ana rasawa a wuraren da a baya suka wadata.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI