Muhallinka Rayuwarka - Nazari kan dalilan da suka sa gwamnatin Nijar haramta kasuwancin gawayin - a podcast by RFI

from 2020-12-19T22:00:27

:: ::


A yau shirin yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar ne domin nazari kan dalilan da suka sa gwamnatin kasar haramta kasuwancin gawayin itace a fadin kasar tare da kuma yanka tara mai yawa ga duk wanda aka samu da laifin bijirewa dokar, gami da garkame mai laifin a gidan yari.

Bincike ya nuna cewa fadin kasar da ya kai Eka ko kadada dubu dari ce ta noma duk shekara rairayin Hamada ke mamayewa a Nijar, lamarin dake rage kasar noma da kiwo, a daidai lokacin da yawan al’ummar dake bukatar kasar noman ke karuwa,

Nura Ado Suleiman ne ya jagoranci shirin na wannan lokaci.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI