Muhallinka Rayuwarka - Nijar: An karrama al'ummar Kwangwame saboda yakar Hamada - a podcast by RFI

from 2019-08-25T21:55:08

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan karo yayi tattaki zuwa Jamhuriyar Nijar, inda mazauna wani kauye da ake kira da Kwangwame dake karamar hukumar Takeita a Jahar Damagaram, suka yi namijin yunkuri don kare Hamada dake barazana ga dajin yankin da suke.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI