Muhallinka Rayuwarka - NIMET ta gargadi manoman Najeriya kan shuka da wuri kafin saukar damina - a podcast by RFI

from 2021-04-10T20:57:35

:: ::


Shirin a wannan mako ya tattauna kan yanayin daminar bana da ake shirin shiga a tarrayyar Najeriya, a yayin da manoma suka dukufa kan shirin share gonakinsu da domin ayyukan noma, hukumar kula da hasashen yanayi a kasar NIMET, ta gargadi manoman da ka da su yi gaggawar fara shuka ,saboda ruwan saman da ya soma sauka ba wai yana nuna har daminar bana ta iso ba ne.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI