Muhallinka Rayuwarka - Taron koli kan noma a Afrika - a podcast by RFI

from 2019-09-22T00:18:30

:: ::


Shirin rayuwarka muhallinka na wannan makon ya halarci taron koli kan harakar noma a nahiyar Afrika  wanda Najeriya ta karbi bakuncin sa a birnin Abuja.

Nura Ado Suleiman  ya samu tattaunawa da masana harakar noma  a cikin shirin.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI