Muhallinka Rayuwarka - Tasirin matsalolin tsaro kan noma a Najeriya kashi na 2 - a podcast by RFI

from 2020-09-17T13:42

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka a wannan mako ya cigaba da tattaunawa ne dangane da tasirin matsalolin tsaro kan ayyukan noma a arewacin Najeriya, musamman arewacin maso yamma da kuma arewa maso gabashin kasar, masu fama da hare-haren ‘yan bindiga masu satar mutane da kuma na mayakan Boko Haram.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI