Muhallinka Rayuwarka - Tasirin matsalolin tsaro kan noma a Najeriya - a podcast by RFI

from 2020-08-29T22:21:42

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka a wannan mako ya tattauna ne kan muhimman batutuwa guda biyu, da suka hada da bunkasa noman itaciyar Gawo a Najeriya, da kuma sha'anin tsaro, abinda ko shakkah babu ke da tasiri kan ayyukan noma a kasar, musamman a yankunan karkara.

Ga dai masu bibiyar kafafen labarai sun sha jin rahotannin yadda masana ke bayyana fargabar fuskantar karancin abinci a wasu sassan Najeriya, sakamakon yadda matsalar tsaro ta dakatar da noman a yankunan arewa maso yammacin kasarda kuma arewa maso gabashi.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI