Muhallinka Rayuwarka - Yadda ambaliyar ruwa ta tafka barna a kananan hukumomin jihar Jigawa a Najeriya-2 - a podcast by RFI

from 2020-09-26T21:54:54

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris, ya ci gaba da  nazari kan irin barnar da ambaliyar ruwa ta tafka a jihar Jigawa, yayin  ziyarar gani da ido da sashen hausa na rfi ya kai yankunan da ambaliyar ta tsananta a jihohin Arewacin Najeriyar. 

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI