Muhallinka Rayuwarka - Yadda annobar COVID-19 tayi tasiri kan ayyukan noma a Najeriya - a podcast by RFI

from 2020-09-02T07:32:25

:: ::


A wannan makon shirin ya duba tasirin da cutar Coronavirus ta haifar a bangaren noma, noman a matsayin sana’a da kuma shi kan shi manomin dake gudanar da ita.

Zalika shirin ya kuma yi nazari kan hasashen da manoma ke yi dangane da yadda girbin bana zai kasance karkashin tasirin annobar ta Coronavirus, sai kuma shawarar da masana suka bayar da kuma shirin gwamnati na kai daukin rage radadin da annobar ta haifar.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI