Muhallinka Rayuwarka - Yadda Boko Haram suka hana noma a Najeriya - a podcast by RFI

from 2020-10-04T19:59:34

:: ::


Shirin Muhallinka Rayuwarka na wannan makon tare da Nura Ado Sulaiman ya tattauna ne kan yadda Mayakan Boko Haram suka hana gudanar da aikin noma a yankin arewa maso gabashin Najeriya, lamarin da ke barazana ga tsaron abinci a kasar.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI