Taron masana a Kaduna ta hanyar amfani da harshe don kawo karshen rashin tsaro - a podcast by RFI

from 2022-02-12T21:14:17

:: ::


A yunkurin lallubo  mafita ta hanyar amfani da harshe don kawo karshen matsalar rashin tsaro a Najeriya,masana sun gudanar da wani taro na musaman a jihar Kaduna.

Aminu Sani Sado da ya hakarci wannan taro ya hada mana shirin muhalinka rayuwarka daga nan sashen hausa na rediyon Faransa RFi.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI