Taron masana dangane da wayar da kai kan amfani da makamshin Nukiliya a Kano - a podcast by RFI

from 2022-01-08T21:37:25

:: ::


Shirin a wannan mako yayi tattaki zuwa jihar Kano a Najeriya, jihar da a baya baya nan ta karbi bakuncin wani babban taron masana dangane da wayar da kai kan amfani da makamshin NUKILIYA, ta fuskar cigaba, sabanin yadda aka fi karkata tunani idan aka ambaci makamashin, wato ta fuskar kera makamai.Nura Ado Sulaiman ke muku barka da sake haduwa a cikin sabon shirin Muhallinka Rayuwarka

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI