Tasirin sana'ar gawayi a Najeriya da kuma kalubalenta ga muhalli - a podcast by RFI

from 2022-02-19T21:51:49

:: ::


Shirin tare da Nura Ado Suleiman a wannan makon ya duba hada-hadar cinikayyar sarrafawa da fataucin gawayi, kasuwar da wani rahoto ke cewa Najeriya ce a mataki na biyu cikin jerin kasashen duniya da ke masu cin gajiyar wannan arziki, inda kasar ta samu ribar akalla dala miliyan 73 daga kasuwancin na gawayi a shekarar da ta gabata.

Further episodes of Muhallinka Rayuwarka

Further podcasts by RFI

Website of RFI