Podcasts by Tarihin Afrika

Tarihin Afrika

Tarihin Afrika ta hanyar zamanin manyan mutanen Nahiyar. Shirin na kunshe da sautin shugabannin Afrika da suka gabata da wadanda suka yi zamani da su. Babu wanda ke iya share tarihin wata al’umma, domin duk al’ummar da ba ta da tarihi kamar duniya ce babu rayuwa. Alain Foka ne ya gabatar da shirin daga RFI sashen Faransanci a Paris wanda aka fassara zuwa Hausa.

Further podcasts by RFI

Podcast on the topic Nachrichten

All episodes

Tarihin Afrika
Tarihin Thomas Sankara kashi na 1/20 from 2022-02-19T21:32:54

Tarihin tsohon shugaban kasar Burkina Faso Thomas Sankara da ka yiwa kisan gilla a bakin aiki. 

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Fulbert Youlou kashi na 7/8 from 2020-09-19T20:30:27

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Moussa Traore kashi na 2/4 from 2020-02-22T18:11:29

Shirin Tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan Mako ya dora daga inda ya tsaya a kashi na 1 cikin tarihin tsohon shugaban kasar Mali Moussa Traore da ya yi gwagwarmaya da tu...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Moussa Traore kashi na 2/4 from 2020-02-22T18:11:29

Shirin Tarihin Afrika tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal a wannan Mako ya dora daga inda ya tsaya a kashi na 1 cikin tarihin tsohon shugaban kasar Mali Moussa Traore da ya yi gwagwarmaya da tu...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (5/8) from 2019-10-30T13:05:23

Shirin Tarihin Afrika na wannan lokacin shi ne kashi na 5 kan ci gaban tarihin rayuwar tsohon shugaban Congo Brazaville Fulbert Youlou.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (5/8) from 2019-10-30T13:05:23

Shirin Tarihin Afrika na wannan lokacin shi ne kashi na 5 kan ci gaban tarihin rayuwar tsohon shugaban Congo Brazaville Fulbert Youlou.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Fulbert Youlou kashi na takwas (8/8) from 2019-08-25T20:04:32

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na takwas (8/8) from 2019-08-25T20:04:32

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Fulbert Youlou kashi na bakwai (7/8) from 2019-08-18T10:54:08

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na bakwai (7/8) from 2019-08-18T10:54:08

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ci gaba ne kan tarihin gwagwarmayar Fulbert Youlou, tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (6/8) from 2019-08-03T20:37:16

A ci gaba da tarihin Fulbert Youlou tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville, wannan ne kashi na 6 tare da Abdoulkarim Ibrahim, a yi saurare Lafiya.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Fulbert Youlou kashi na shida (6/8) from 2019-08-03T20:37:16

A ci gaba da tarihin Fulbert Youlou tsohon shugaban kasar Congo Brazzaville, wannan ne kashi na 6 tare da Abdoulkarim Ibrahim, a yi saurare Lafiya.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Rayuwar Sarkin sarakuna HAILE-SELASSIE from 2019-05-25T22:17

A cikin shirin tarihin Afrika ,a yau za mu soma da tarihin Sarkin sarakuna na Afrika Haile Selassie daga Habasha.

Za ku ji irin rawar da ya taka a kasar sa dama Duniya ga baki daya ta...

Listen
Tarihin Afrika
Rayuwar Sarkin sarakuna HAILE-SELASSIE from 2019-05-25T22:17

A cikin shirin tarihin Afrika ,a yau za mu soma da tarihin Sarkin sarakuna na Afrika Haile Selassie daga Habasha.

Za ku ji irin rawar da ya taka a kasar sa dama Duniya ga baki daya ta...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Rayuwar tsohon Shugaban Congo Zaire Mobutu from 2019-04-27T20:15:14

A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoul karim ya mayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban kasar Zaire na wancan lokaci.

Daga irin rawar siyasa da matsalloli da tsohon Shugaban kasa...

Listen
Tarihin Afrika
Rayuwar tsohon Shugaban Congo Zaire Mobutu from 2019-04-27T20:15:14

A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoul karim ya mayar da hankali zuwa rayuwar tsohon Shugaban kasar Zaire na wancan lokaci.

Daga irin rawar siyasa da matsalloli da tsohon Shugaban kasa...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Mobutu Sese Seko kashi na 1 from 2019-04-20T21:24:56

A wannan makon muna dauke da kashi na farko na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyar Congo Mubutu Sese Seko tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal. A yi saurare lafiya.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Mobutu Sese Seko kashi na 1 from 2019-04-20T21:24:56

A wannan makon muna dauke da kashi na farko na tarihin tsohon shugaban Jamhuriyar Congo Mubutu Sese Seko tare da Abdoulkarim Ibrahim Shikal. A yi saurare lafiya.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Amilcar Cabral kashi na 3 from 2019-04-06T21:05:08

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Amílcar Cabral kashi na 2 from 2019-03-25T11:22:54

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. ...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Amílcar Cabral kashi na 2 from 2019-03-25T11:22:54

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. ...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Amilcar Cabral kashi na 1 from 2019-03-16T21:23:14

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya k...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Amilcar Cabral kashi na 1 from 2019-03-16T21:23:14

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya kawo tarihin Amílcar Cabral, jagoran da ya taka rawa wajen samun yancin kasar Guinea Conakry daga karkashin mulkin mallakar kasar Portugal. Shirin ya k...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Diori Hamani ,tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar from 2019-01-19T18:51:27

A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoulkarin Ibrahim ya mayar da hankali tareda gudanar da bincike dangane da rayuwar tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar marigayi Diori Hamani.

Diori Haman...

Listen
Tarihin Afrika
Diori Hamani ,tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar from 2019-01-19T18:51:27

A cikin shirin tarihin Afrika ,Abdoulkarin Ibrahim ya mayar da hankali tareda gudanar da bincike dangane da rayuwar tsohon Shugaban Jamhuriyar Nijar marigayi Diori Hamani.

Diori Haman...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Ahmadu Ahijo tsohon shugaban kasar Kamaru kashi na 5/5 from 2018-12-10T12:07:12

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ya kawo karashen tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da yadda rayuwarsa ta kasance bayan mika mulki da shugaban Kamaru mai ci Paul Biya.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Ahmadu Ahijo tsohon shugaban kasar Kamaru kashi na 5/5 from 2018-12-10T12:07:12

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon, ya kawo karashen tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da yadda rayuwarsa ta kasance bayan mika mulki da shugaban Kamaru mai ci Paul Biya.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 4/5 from 2018-12-01T18:12:22

A cigaba da duba rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, Abdoul Karim Ibrahim ya mayar da hankali kan rawar da tsohon Shugaban ya taka ta fuskar siyasa a kasar da wajen kasar.

...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 4/5 from 2018-12-01T18:12:22

A cigaba da duba rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, Abdoul Karim Ibrahim ya mayar da hankali kan rawar da tsohon Shugaban ya taka ta fuskar siyasa a kasar da wajen kasar.

...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 2/5 from 2018-11-17T18:57:39

A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako, Abdoul Karim Ibrahim Shikal ya kawo tarihin rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da gwagwarmayarsa wajen cimma burin hada kan 'yan kasar...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 2/5 from 2018-11-17T18:57:39

A cikin shirin Tarihin Afirka na wannan mako, Abdoul Karim Ibrahim Shikal ya kawo tarihin rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, da gwagwarmayarsa wajen cimma burin hada kan 'yan kasar...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Hubert Maga kashi na 2/2 from 2018-11-04T10:42:51

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin, kuma fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina k...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Hubert Maga kashi na 2/2 from 2018-11-04T10:42:51

Shirin Tarihin Afrika na wannan makon ya ci gaba da kawo muku tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin, kuma fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina k...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Hubert Maga kashi na 1/2 from 2018-10-20T20:16:24

Shirin tarihin Afrika a wannan karon ya faro tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Hubert Maga kashi na 1/2 from 2018-10-20T20:16:24

Shirin tarihin Afrika a wannan karon ya faro tarihin Hubert Maga tsohon shugaban kasar Jamhuriyyar Benin fitaccen dan gwagwarmaya da ya taka muhimmiyar rawa wajen gina kasar.

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tsohon Shugaban kasar Mali Moussa Traore from 2018-09-22T20:17:02

 A cikin shirin Tarihin Afrika ,za mu kawo maku ci gaban shirin dangane da shugabancin Moussa Traore,kashi na biyu.

Moussa Traore na daya daga cikin Shugabanin Afrika da suka kifar za...

Listen
Tarihin Afrika
Tsohon Shugaban kasar Mali Moussa Traore from 2018-09-22T20:17:02

 A cikin shirin Tarihin Afrika ,za mu kawo maku ci gaban shirin dangane da shugabancin Moussa Traore,kashi na biyu.

Moussa Traore na daya daga cikin Shugabanin Afrika da suka kifar za...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Kountche kashi na biyu 2\2 from 2018-09-08T22:21:32

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afrika - Tarihin Jomo Kenyatta kashi (6/6) from 2018-08-18T20:12:12

Jomo Kenyatta da ke matsayin mahaifi ga shugaban kasar Kenya na yanzu Uhuru Kenyatta na daga cikin wadanda suka yi fafatukar samo 'yancin kasar, inda aka nada shi Firaminista na farko kafin da...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Jomo Kenyatta kashi (6/6) from 2018-08-18T20:12:12

Jomo Kenyatta da ke matsayin mahaifi ga shugaban kasar Kenya na yanzu Uhuru Kenyatta na daga cikin wadanda suka yi fafatukar samo 'yancin kasar, inda aka nada shi Firaminista na farko kafin da...

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Jomo Kenyatta kashi (5/6) from 2018-08-11T21:40:47

Listen
Tarihin Afrika
Tarihin Afirka:Kenyatta-03_06 from 2018-07-28T19:04:34

Listen