Tarihin tsohon shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo kashi na 4/5 - a podcast by RFI

from 2018-12-01T18:12:22

:: ::


A cigaba da duba rayuwar tsohon Shugaban Kamaru Ahmadou Ahidjo, Abdoul Karim Ibrahim ya mayar da hankali kan rawar da tsohon Shugaban ya taka ta fuskar siyasa a kasar da wajen kasar.

Wasu daga cikin makusantan tsohon Shugaban sun bayyana halin da aka shiga wajen mika ragamar iko daga Ahmadou Ahidjo zuwa ga Paul Biya.

Further episodes of Tarihin Afrika

Further podcasts by RFI

Website of RFI