Podcasts by Tattaunawa da Raayin masu saurare

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Shiri ne na musamman, da kan tattaunawa da bangarori daban-daban na Al’umma da ke sauraren Shirye shiryen RFI Hausa daga kowane kusurwa na fadin duniya, kan muhimman batutuwa, da suka shafi siyasa Tattalin’ariziki, al’adu da dai sauransu…

Further podcasts by RFI

Podcast on the topic Nachrichten

All episodes

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro: Nijar ta tilastawa jami'an lafiya yin rigakafin korona from 2021-11-24T20:32:23

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Nasiri Sani ya baku damar tofa albarkacin bakinku ne dangane da shigar da jamhuriyar Nijar ta yi cikin jerin kasashen da suka tilastawa jam...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin masu sauraro: Nijar ta tilastawa jami'an lafiya yin rigakafin korona from 2021-11-24T20:32:23

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Nasiri Sani ya baku damar tofa albarkacin bakinku ne dangane da shigar da jamhuriyar Nijar ta yi cikin jerin kasashen da suka tilastawa jam...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Tattaunawa da masu sauraro kan ranar zawarawa ta Duniya from 2021-06-23T20:00:56

Shirin 'Ra'ayoyin masu Sauraro' tare da Hauwa Aliyu ya tattauna ne kan ranar 23 ga watan Yunin wacce Majalisar Dinkin Duniya ta ware wa matan da mazajensu suka mutu, da nufin nazari kan kaluba...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da masu sauraro kan ranar zawarawa ta Duniya from 2021-06-23T20:00:56

Shirin 'Ra'ayoyin masu Sauraro' tare da Hauwa Aliyu ya tattauna ne kan ranar 23 ga watan Yunin wacce Majalisar Dinkin Duniya ta ware wa matan da mazajensu suka mutu, da nufin nazari kan kaluba...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan lamurran yau da kullum from 2020-09-18T18:41:38

Shirin Ra'ayoyin masu sauraro na wannan mako ya bada damar tattaunawa kan muhimman batutuwan da suka shafi rayukansu ta fuskokin tsaro, tattallin arziki, Siyasa da kuma zamantakewa.

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin masu sauraro kan lamurran yau da kullum from 2020-09-18T18:41:38

Shirin Ra'ayoyin masu sauraro na wannan mako ya bada damar tattaunawa kan muhimman batutuwan da suka shafi rayukansu ta fuskokin tsaro, tattallin arziki, Siyasa da kuma zamantakewa.

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
WHO ta ce an kawar da cutar Polio a Afrika from 2020-08-26T20:02:35

Hukumar Lafiya ta Duniya tayi shelar cewar Afirka ta rabu da cutar polio bayan kwashe dogon lokaci ana yaki da cutar a fadin duniya.

Hukumar tace tayi nasarar kare yara miliyan guda d...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - WHO ta ce an kawar da cutar Polio a Afrika from 2020-08-26T20:02:35

Hukumar Lafiya ta Duniya tayi shelar cewar Afirka ta rabu da cutar polio bayan kwashe dogon lokaci ana yaki da cutar a fadin duniya.

Hukumar tace tayi nasarar kare yara miliyan guda d...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan rashin baiwa 'yan Nijar mazauna ketare damar samun wakilci a Majalisa from 2020-06-30T20:33:01

Hukumar zaben Jamhuriyar Nijar, ta ce ba za ta iya gudanar da zabe domin bai wa ‘yan kasar dake zaune a kasashen ketare damar samun wakilci a Majalisar dokokin kasar ba, sannan kuma ba za ta i...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin masu sauraro kan rashin baiwa 'yan Nijar mazauna ketare damar samun wakilci a Majalisa from 2020-06-30T20:33:01

Hukumar zaben Jamhuriyar Nijar, ta ce ba za ta iya gudanar da zabe domin bai wa ‘yan kasar dake zaune a kasashen ketare damar samun wakilci a Majalisar dokokin kasar ba, sannan kuma ba za ta i...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da ra'ayoyin masu sauraro kan matakin Buhari na janye batun sakin mara ga majalisun jihohi from 2020-06-10T23:55:45

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna ne dangane da matakin shugaban Najeriya Mohammadu Buhari kan janye shirin sakarwa majalisun jihohi da bangaren ...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Tattaunawa da ra'ayoyin masu sauraro kan matakin Buhari na janye batun sakin mara ga majalisun jihohi from 2020-06-10T23:55:45

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna ne dangane da matakin shugaban Najeriya Mohammadu Buhari kan janye shirin sakarwa majalisun jihohi da bangaren ...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Amurka ta bayyana rashin gamsuwa da yadda Turai ke yaki da 'yan ta'adda a Sahel from 2020-03-12T19:47:47

Kwamandan rundunar sojin Amurka ta Africon general Stephen Townsend ya bayyana rashin gamsuwa da yadda kasashen turai ke yaki da yan ta’adda a sahel ba tare da tsari mai kyau ba.

Duk ...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Amurka ta bayyana rashin gamsuwa da yadda Turai ke yaki da 'yan ta'adda a Sahel from 2020-03-12T19:47:47

Kwamandan rundunar sojin Amurka ta Africon general Stephen Townsend ya bayyana rashin gamsuwa da yadda kasashen turai ke yaki da yan ta’adda a sahel ba tare da tsari mai kyau ba.

Duk ...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan shirin Majalisar Dattawan Amurka na wanke shugaba Trump from 2020-02-03T20:55:32

Shirin ra'ayoyin ku masu sauraro na wannan lokaci tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna matakin Majalisar Dattawan Amurka na kada kuri’ar kin amincewa da matakin kiran masu bada shaida da kuma t...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin masu sauraro kan shirin Majalisar Dattawan Amurka na wanke shugaba Trump from 2020-02-03T20:55:32

Shirin ra'ayoyin ku masu sauraro na wannan lokaci tare da Zainab Ibrahim, ya tattauna matakin Majalisar Dattawan Amurka na kada kuri’ar kin amincewa da matakin kiran masu bada shaida da kuma t...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin kasashen yammacin Afrika dake mafani da kudin CFA from 2019-12-23T20:38:47

Shirin ra'ayoyin masu saurare ya tattauna kan matakin kasashen yammacin Afrika 8 renon Faransa, da suka amince da sauya sunan takardar kudin da suke amfani da ita a hukumance daga CFA zuwa Eco...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin masu sauraro kan matakin kasashen yammacin Afrika dake mafani da kudin CFA from 2019-12-23T20:38:47

Shirin ra'ayoyin masu saurare ya tattauna kan matakin kasashen yammacin Afrika 8 renon Faransa, da suka amince da sauya sunan takardar kudin da suke amfani da ita a hukumance daga CFA zuwa Eco...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi kan tasirin dakarun kasashen ketare wajen yakar ta'addanci a Sahel from 2019-12-17T19:33:13

Taron shugabannin kasashe 5 na yankin Sahel da ya gudana ranar lahadi a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar, ya jaddada muhimmancin ci gaba da hulda da kasashen duniya don yaki da ta’addancin a y...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyi kan tasirin dakarun kasashen ketare wajen yakar ta'addanci a Sahel from 2019-12-17T19:33:13

Taron shugabannin kasashe 5 na yankin Sahel da ya gudana ranar lahadi a birnin Yamai na Jamhuriyar Nijar, ya jaddada muhimmancin ci gaba da hulda da kasashen duniya don yaki da ta’addancin a y...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi kan kashe jami'an kungiyar agajin Faransa da Boko Haram tayi from 2019-12-16T19:48:28

Kungiyar agajin kasar Faransa ta Action Against Hunger ta sanar da kashe jami’an ta guda 4 da kungiyar Boko Haram tayi garkuwa da su tun a watan Yuli.

Kisan ya gamu da suka daga Majal...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyi kan kashe jami'an kungiyar agajin Faransa da Boko Haram tayi from 2019-12-16T19:48:28

Kungiyar agajin kasar Faransa ta Action Against Hunger ta sanar da kashe jami’an ta guda 4 da kungiyar Boko Haram tayi garkuwa da su tun a watan Yuli.

Kisan ya gamu da suka daga Majal...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi kan batutuwa dake ciwa masu saurare tuwo a kwarya from 2019-11-22T20:00:42

Shirin ra'ayoyin maso sauraro kowace Jumma'a na bada damar tofa albarkacin bakin kan duk wasu batutuwa da ke cimmuku tuwo a kwarya, a wannan karon ma masu saurararo sun bayyana ra'ayoyin su ka...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyi kan batutuwa dake ciwa masu saurare tuwo a kwarya from 2019-11-22T20:00:42

Shirin ra'ayoyin maso sauraro kowace Jumma'a na bada damar tofa albarkacin bakin kan duk wasu batutuwa da ke cimmuku tuwo a kwarya, a wannan karon ma masu saurararo sun bayyana ra'ayoyin su ka...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin Masu Saurare kan yawaitan harin ta'addanci a sansanonin sojin kasar Mali from 2019-11-21T19:26:53

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokaci tare da Zainab Ibrahim,ya tattauna kan yawaitan hare-haren ta'addanci a sansanonin sojin kasar Mali, wanda ake ganin ya hallaka dakarun Mali sama...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin Masu Saurare kan yawaitan harin ta'addanci a sansanonin sojin kasar Mali from 2019-11-21T19:26:53

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan lokaci tare da Zainab Ibrahim,ya tattauna kan yawaitan hare-haren ta'addanci a sansanonin sojin kasar Mali, wanda ake ganin ya hallaka dakarun Mali sama...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi kan ranar bandakuna ta duniya from 2019-11-19T19:50:12

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan ranar ya bada damar yin tsokaci ne kan ranar bandakuna ta duniya, ranar da ake karfafa wayar da kan jama'a kan yakar yin bahaya a bainar jama'a. Bikin n...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyi kan ranar bandakuna ta duniya from 2019-11-19T19:50:12

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan ranar ya bada damar yin tsokaci ne kan ranar bandakuna ta duniya, ranar da ake karfafa wayar da kan jama'a kan yakar yin bahaya a bainar jama'a. Bikin n...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi kan kudirin dokar hukunta masu yada kalaman kiyayya from 2019-11-14T19:26:27

Majalisar dokokin Najeriya ta gabatar da kudirin dokar hukunta duk wanda aka kama da laifin yada kalaman kiyayya, da daurin shekaru 10 a gidan yari ko biyan tarar naira miliyan 10.

Ma...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyi kan kudirin dokar hukunta masu yada kalaman kiyayya from 2019-11-14T19:26:27

Majalisar dokokin Najeriya ta gabatar da kudirin dokar hukunta duk wanda aka kama da laifin yada kalaman kiyayya, da daurin shekaru 10 a gidan yari ko biyan tarar naira miliyan 10.

Ma...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyi kan rahoton da yace Najeriya ce kasa ta 2 a duniya da ake aurar yara mata from 2019-11-12T20:37:24

Kamar yadda wata kila kuka ji a cikin labaran duniya, shugaban kasar Bolivia Evo Morales ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon takkadamar da ta biyo bayan sake nasarar zabensa, wanda yasa soj...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyi kan rahoton da yace Najeriya ce kasa ta 2 a duniya da ake aurar yara mata from 2019-11-12T20:37:24

Kamar yadda wata kila kuka ji a cikin labaran duniya, shugaban kasar Bolivia Evo Morales ya yi murabus daga mukaminsa sakamakon takkadamar da ta biyo bayan sake nasarar zabensa, wanda yasa soj...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan mutuwar Abubakar al-Baghdadi from 2019-10-30T12:17:45

Kasashen duniya na ci gaba da bayyana farin ciki kan samun nasarar kashe shugaban kungiyar mayakan IS, Abubakar al-Baghadadi da dakarun Amurka suka yi saboda illar da ya yiwa duniya.

...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin masu sauraro kan mutuwar Abubakar al-Baghdadi from 2019-10-30T12:17:45

Kasashen duniya na ci gaba da bayyana farin ciki kan samun nasarar kashe shugaban kungiyar mayakan IS, Abubakar al-Baghadadi da dakarun Amurka suka yi saboda illar da ya yiwa duniya.

...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Shugaba Biya na Kamaru ya fara daukan matakan sulhu da abokan hamayya from 2019-10-07T23:20:33

A kokarinsa na sulhunta bangarorin kasar, shugaban Kamaru Paul Biya, ya saki jagoran adawar kasar Maurice Kamto da wasu magoya bayansa, da kuma wasu ‘yan aware da ke tsare a kurkuku, ba tare d...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Shugaba Biya na Kamaru ya fara daukan matakan sulhu da abokan hamayya from 2019-10-07T23:20:33

A kokarinsa na sulhunta bangarorin kasar, shugaban Kamaru Paul Biya, ya saki jagoran adawar kasar Maurice Kamto da wasu magoya bayansa, da kuma wasu ‘yan aware da ke tsare a kurkuku, ba tare d...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan harajin ajiya ko cire kudi a bankunan Najeriya from 2019-09-19T20:33:12

Ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya tattauna kan matakin babban bankin Najeriya CBN na karin harin masu ajiya da kuma fitar da kudin a bankunan kasar.

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan harajin ajiya ko cire kudi a bankunan Najeriya from 2019-09-19T20:33:12

Ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana tare da Zainab Ibrahim ya tattauna kan matakin babban bankin Najeriya CBN na karin harin masu ajiya da kuma fitar da kudin a bankunan kasar.

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Ra'ayoyin masu sauraro kan al'amuran da ke ci musu tuwo a kwarya from 2019-07-12T20:59:36

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan rana ta Juma'a, kamar yadda aka saba ya bada damar tattaunawa da jan hankalin hukumomi kan muhimman batutuwan da ke damun al'umma.

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyin masu sauraro kan al'amuran da ke ci musu tuwo a kwarya from 2019-07-12T20:59:36

Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan rana ta Juma'a, kamar yadda aka saba ya bada damar tattaunawa da jan hankalin hukumomi kan muhimman batutuwan da ke damun al'umma.

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan ranar yawan al'umma ta Duniya from 2019-07-11T21:31:51

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan ranar tare da Micheal Kuduson, ya tattauna ne kan ranar 11 ga watan Yuli da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yawan al'umma ta Duniya, do...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare kan ranar yawan al'umma ta Duniya from 2019-07-11T21:31:51

Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan ranar tare da Micheal Kuduson, ya tattauna ne kan ranar 11 ga watan Yuli da Majalisar Dinkin Duniya ta ware a matsayin ranar yawan al'umma ta Duniya, do...

Listen
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare
Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Tattaunawa da ra'ayoyin masu saurare from 2019-06-28T22:43:17

A kowace ranar Jumma'a shirin ra'ayoyin masu saurare kan baku damar tofa albarkacin bakin ku kan duk wani maudu'in da ke cimmu ku tuwo a kwarya.

Listen