Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare - Ra'ayoyi kan kashe jami'an kungiyar agajin Faransa da Boko Haram tayi - a podcast by RFI

from 2019-12-16T19:48:28

:: ::


Kungiyar agajin kasar Faransa ta Action Against Hunger ta sanar da kashe jamiā€™an ta guda 4 da kungiyar Boko Haram tayi garkuwa da su tun a watan Yuli.

Kisan ya gamu da suka daga Majalisar Dinkin Duniya da shugaban Najeriya Muhammadu Buhari da kuma kungiyar agajin dake taimakawa mutane 300,000 da rikicin Boko Haram ya tagayyara.

Kan wannan batu muka baku damar tattaunawa a wannan litinin.

Further episodes of Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Further podcasts by RFI

Website of RFI